Koyi Ilimin Ramli (Geomansi), asiran Bugun Kasa da hisabi cikin sauki
| Nama | BUGUN KASA /Geomancy |
|---|---|
| Versi Android | 5.1+ |
| Penerbit | sulaiman 3131 |
| Genre | EDUCATION |
| Ukuran | 45 MB |
| Versi | 9.8 (2) |
| Terakhir diperbarui saat | 2025-12-26 |
| Unduhan | 100+ |
| Aktifkan |
|
Unduh BUGUN KASA /Geomancy Android
Download APK (45 MB )
Screenshots
BUGUN KASA /Geomancy
Introductions BUGUN KASA /Geomancy
BUGUN KASA: Jagoran Koyon Ilimin Ramli (Geomansi)Barka da zuwa cikin wanna manhaja ta musamman da alias kirkira domin koyar da tsohon ilimin Ramli (wanda alias fi sani da Geomancy) dan cikin harden Hausa.
Aplikasi Wannan yana dauke da cikakken bayani akan yadda ake "Bugun Kasa" don bincike, gano boyayyun al'amura, da kuma neman sani game da abubuwan da ke zuwa, ta hanyar amfani da dabarun lissafi na gargajiya.
Aplikasi Abubuwan da za ku koya a cikin wannan:
★ Gabatarwa akan Ramli: Menene Ramli kuma yaya asalinsa yake?
★ Gidajen Ramli: Bayani akan gidaje 16 na Ramli da ma'anoninsu (Rumah Geomansi).
★ Siffofin Ramli: Sanin siffofi da sunayensu (kamar su Jama'a, Tariqi, Lahana, Nakkii, da sauransu).
★ Yadda ake Bugun Kasa: Matataki-mataki akan yadda ake fitar da siffofi da kuma hada su.
★ Hukunci da Fassara: Yadda ake gane sa'a ko akasin haka, da yadda ake fassara sakamakon da kasa ta bayar.
Saya yasa wannan App ya fita daban?
An yi bayani dalla-dalla cikin Hausa mai saukin fahimta.
Yana aiki a matsayin makaranta ga mai son sanin Geomansi.
Ya hada da ilimin Taurari da alakarta da Ramli.
Wannan manhaja tana da matukar amfani ga dalibai, masu bincike, da duk Wanda ke son sanin yadda ake sarrafa ilimin lissafin kasa don samun haske a rayuwa.
Sauke manhajar Bugun Kasa / Geomansi yanzu domin mallakar wannan ilimi mai daraja
Download APK (45 MB )