BUGUN KASA /Geomancy

BUGUN KASA /Geomancy

v9.8 (2) by sulaiman 3131

SPONSORED AD

Koyi Ilimin Ramli (Geomancy), asiran Bugun Kasa da hisabi cikin sauki

이름 BUGUN KASA /Geomancy
안드로이드 버전 5.1+
발행자 sulaiman 3131
유형 EDUCATION
크기 45 MB
버전 9.8 (2)
마지막 업데이트 날짜 2025-12-26
다운로드 100+
Get it On Google Play


다운로드 BUGUN KASA /Geomancy Android

Download APK (45 MB )

BUGUN KASA /Geomancy

Introductions BUGUN KASA /Geomancy

BUGUN KASA: Jagoran Koyon Ilimin Ramli(지리학)
Barka da zuwa cikin wantan manhaja ta musamman da aka kirkira domin koyar da tsohon ilimin Ramli(wanda aka fi sani da Geomancy) a cikin roughen Hausa.
Wannan App yana dauke da cikakken bayani akan yadda ake "Bugun Kasa" don bincike, gano boyayyun al'amura, da kuma neman sani game da abubuwan da ke zuwa, ta hanyar amfani da dabarun lissafi na gargajiya.
Abubuwan da za ku koya a cikinwanan 앱:
★ Gabatarwa akan Ramli: Menene Ramli kuma yaya asalinsa yake?
★ Gidajen Ramli: Bayani akan gidaje 16 na Ramli da ma'anoninsu(풍수학의 집).
★ Siffofin Ramli: Sanin siffofi da sunayensu(kamar su Jama'a, Tariqi, Lahana, Nakkii, da sauransu).
★ Yadda ake Bugun Kasa: Matataki-mataki akan yadda ake fitar da siffofi da kuma hada su.
★ Hukunci da Fassara: Yadda ake gane sa'a ko akasin haka, da yadda ake fassara sakamakon da kasa ta bayar.
나 앱을 보고 싶나요?
An yi bayani dalla-dalla cikin Hausa mai saukin fahimta.
Yana aiki a matsayin makaranta ga mai son sanin Geomancy.
Ya hada da ilimin Taurari da alakarta da Ramli.
Wannan manhaja tana da matukar amfani ga dalibai, masu bincike, da duk wanda ke son sanin yadda ake sarrafa ilimin lissafin kasa don samun haske a rayuwa.
Sauke manhajar Bugun Kasa / Geomancy yanzu domin mallakarwann ilimi mai daraja
SPONSORED AD

Download APK (45 MB )